Human Rights awam
[search 0]
lebih
Download the App!
show episodes
 
Loading …
show series
 
A yau shirin tamabaya da amsa, tare da Nasiru Sani, zai kawo muku bayanai ne akan tasirin tsarin harajin da shugaban Amurka Donald Trump ya ƙaƙabawa ƙasashen Canada da Mexico da kuma China akan ƙasashe Afirka. Shirin ya kuma zanta da kwararru a fannin lafiya, kan dalilan da ke sanya shan ruwa a kai. Akwai kuma cikakken bayani kan Sultan Makenga, wa…
  continue reading
 
Shirin Tambaya da Amsa tare da Nasiru Sani bisa al'ada kan kawo muku amsoshin wasu daga cikin tambayoyin da ku masu sauraro kuka aiko mana. A yau shirin Tambaya da Amsa zai amsa tambaya wani mai sauraro ne wanda ke neman sani ko kuma ƙarin bayanai game da tasirin matakin matatar man Dangote na daina sayar da ɗanyen mai da Naira, ga tattalin arziƙin…
  continue reading
 
Kasancewar Azumin na watan Ramadan ya kunshi ladubba da tarin alkhairi a cikinsa, waɗanda suka haɗa ƙara kusanci ga mahalicci ta hanyar gudanar da ɗumbin ibadu da kyautatawa juna da nisantar dukkanin ayyuka ko lamura da suka saɓawa shari’a. Watan na Ramadan wata ne mai matuƙar daraja wanda dukkanin musulmi ke neman falala daga Allah a cikinsa, waki…
  continue reading
 
Shirin na Tambaya da amsa na baiwa masana damar kawo ƙarin haske a wasu daga ciƙin tambayoyinku daga nan Rfi,shin ko wata kasa a doron duniyar nan, ta taba fusƙantar irin gobarar da ta tashi a birnin Los Angeles na Amurka kuma duk da kasancewarta babbar ƙasa mai isassun kayan aiki,ko mai ya hana ya hana Amurka samun nasarar shawo kan gobarar a ciki…
  continue reading
 
A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan yanayin tattalin arzikin Kasashen duniya da hanyoyin da kan haifar da ci gaban sa da kuma karayarsa a wasu kasashen na duniya.A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan yanayin tattalin arzikin Kasashen duniya da hanyoyin da kan haifar da ci gaban sa da kuma karayarsa a wa…
  continue reading
 
Shiri ne da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, kuma a kowane mako yake zuwa muku a daidai wannan lokaci. A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku taƙaitaccen tarihi ne na fitattun jaruman film ɗin India domin sanin inda suka fito da kuma alaƙar dake tsakaninsu, wato Sharuh khan da Salman Khan.…
  continue reading
 
Shiri ne da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, kuma a kowane mako yake zuwa muku a daidai wannan lokaci. A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku ƙarin haske ne akan Salam sashin Hausa na RFI wai ko akwai bambanci tsakanin aikin Kotun ICC da Kotun ICJ idan akwai shi mine ne kuma a wasu kasashe ne kotunan …
  continue reading
 
A cikin wannan shirin ,Nasir Sani ya tattaro tambayoyin ku masu sauraren Rfi hausa,wandada a cikin wannan shirin za ku ji amsoshin wasu daga cikin su.Masu saurare sun bukaci samun karin haske dangane da yarjejeniya a bangaren da ya shafi yankinn Neja Delta da Gwamnatin Najeriya. Shirin Tambaya da amsa na zuwa maku ne a duk karshen mako daga sashen …
  continue reading
 
Shirin Tambaya da Amsa tare da Nasiru Sani a wannan mako kamar yadda ya saba ya amsa wasu jerin tambayoyi da masu sauraro suka aiko, ciki kuwa har da amsar tambaya kan tarihin Marigayi shugaba Ibrahim Ra'isi na Iran da Allah ya yi rasuwa sakamakon haɗarin jirgin sama cikin shekarar nan.Oleh RFI Hausa
  continue reading
 
Loading …

Panduan Rujukan Pantas

Podcast Teratas
Dengar rancangan ini semasa anda meneroka
Main

OSZAR »